速報APP / 音樂與音效 / Wakokin Dan Kwairo Mp3

Wakokin Dan Kwairo Mp3

價格:免費

更新日期:2017-11-10

檔案大小:39M

目前版本:1.0

版本需求:Android 4.0 以上版本

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Wakokin Dan Kwairo Mp3(圖1)-速報App

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

>Hassan Ciroman Katsina

>Sarkin Kano Sunusi Lamido II

Wakokin Dan Kwairo Mp3(圖2)-速報App

>Gwamna Sadauki

>Baura Dan Maliki

>Ahmadu Bello Sardauna

Wakokin Dan Kwairo Mp3(圖3)-速報App

>Sarkin Kano Ado Bayero

>Atiku Turakin Adamawa

>Mai Dubun Nasara

Wakokin Dan Kwairo Mp3(圖4)-速報App

>Sarkin Daura Alh Muhd Bashar

>Sarkin Muri

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Wakokin Dan Kwairo Mp3(圖5)-速報App

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Wakokin Dan Kwairo Mp3(圖6)-速報App