TSARKI

價格:免費

更新日期:2016-08-03

檔案大小:1.2M

目前版本:1.0

版本需求:Android 2.2 以上版本

官方網站:http://www.sadiksalihu.com

Email:abubakarmihna@gmail.com

TSARKI(圖1)-速報App

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarki a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Aikin Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

TSARKI(圖2)-速報App

TSARKI(圖3)-速報App