速報APP / 音樂與音效 / Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe

Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe

價格:免費

更新日期:2018-11-13

檔案大小:42M

目前版本:因裝置而異

版本需求:Android 因裝置而異

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Email:https://rawgit.com/Zaidjaz/5dae1b4959ad5454d228c32187e8bf9e/raw/9046c24dadf0148acb0d173f3f9600e86910346d/gistfile1.txt

Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe(圖1)-速報App

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe(圖2)-速報App

Wanna application mai suna "Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe" na kunshe da wa'azin Sheikh Kabiru Gombe wanda ke magana akan Mata, Matan Annabi, Wasika zuwa ga mawadata da ma wasu.

Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe(圖3)-速報App

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin kyauta.

Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe(圖4)-速報App

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe(圖5)-速報App

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.