速報APP / 音樂與音效 / Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part

價格:免費

更新日期:2018-10-09

檔案大小:43M

目前版本:3

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:abyadapps@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/Abyadapps/85fc553800bf146115f2fd564e61be2e/raw/5f9a178a4646d473da6b4c319e739bc7ba2b0465/ABYADAPPS%20Privacy%20Policy

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2(圖1)-速報App

Addau Waddawa Ahmad Guruntum part 2

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau Waddawa

Manhajja domin kawo muku karatun littafin ADDAU WADDAWA KASHI NA BIYU tare da malam ahmad tijjani yusuf guruntum. Guruntum mp3 lectures. Wannan littafi na addau waddawa ya kunshi bayanin yadda bawa zai inganta alakarsa da mahaliccinsa wato Allah subhanahu wata'ala.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta addau waddawa tare da sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.

Bayan ita wannan manhajja ta addau waddawa by sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, akwai sauran manhajjoji na Islama da wannan team na Abyadapps ya kawo muku.

Zaku samu manhajjojin musulunci na Hausa wato Hausa Islamic Apps kamar haka:

- Siffatus Salatin Nabiyyi offline tare da sheikh jafar mahmud adam da kuma siffatus salatin naby tare da sheikh Albani Zaria

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2(圖2)-速報App

- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah) na malam jafar

- Sheikh Jaafar Qira'a mp3

- Arbaun hadith complete shima na malam jaafar

- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar

- Ahmad Guruntum

- Mukhtasar siratur rasul sheikh jafar mahmud adam

- Hudubah volume mp3 offline malam ja'afar

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2(圖3)-速報App

- Riyadus salihin sheikh ja'afar

- Guruntum

- Bulugul Maram jafar

- Umdatul Ahkaam sheikh jafar

- mahmud adam jafar kashfush Shubuhat

- Muhadara sheik Jaafar Mahmud

- Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2(圖4)-速報App

- Lamiyatu sheikul Islam Ibn Taimiyya Sheik Jafar

- Tambayoyin sheikh Jafar

- Nahawu Adabi

- Sharhu Usulul Iman

- Alwaraqat fi Usulul Fiqhu

- Balagatul Wadhi Sheik Jaafar

- Ahkamul janaiz sheikh jafar

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2(圖5)-速報App

- Nahawu adabi shaykh mahmood ja'afar

Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu irin su:

- sheikh albani zaria mp3

- Ahmed Guruntum

- Dr. Mansur Ibrahim Sokoto

- Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya

- Fantami

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2(圖6)-速報App

- Alaramma kalarawi

- Qalarawi kano mp3

- Malam kabiru Gombe

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

- Ahmad tijjani guruntum

- Malam Sani Usman Kurna

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2(圖7)-速報App

- Sheikh Abubakar Gero Argungun

- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

- Kundin Tarihi mp3

- Jinin Haila da Bayaninsa

- Guruntum baba aure nake so

da dai sauran manhajjoji masu zuwa in Allah ya yarda.

Haka zalika, wannan team na Abyadapps ya kawo muku sabuwar manhajja domin sauraron akwatin rediyoyinku a tafukan hannunku.

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2(圖8)-速報App

Da fatan zakuji dadin wadannan manhajjoji da muke kawo muku.

Domin aiko mana da sako na musamman ko wata shawara ko tsokaci, sai ku rubuto mana sako kai tsaye a email dinmu wato abyadapps@gmail.com

Idan akwai wata manhajja ta musamman da kuke son gani cikin wannan gida, sai ku aiko mana da sako na musamman.

KAYUTA DOMINKU:

Domin bude idanunku wajen koyon yadda zaku kera taku manhajja ta musulunci, lafiya ko sauran sha'anin rayuwa, sai ku aiko mana da sako na mussaman a email dinmu da muka fada a sama. Sashen team abyadapps na musamman zai karanta sakonninku ya kuma aiko muku da takaitaccen bayani mai gamsarwa domin ya kasance manunuwa gareku kan tafiyarku ta gina manhajja.

Anan muka kawo karshen wannan bayani na wannan manhajja ta addau waddawa by sheikh tijjani yusuf guruntum. Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

SHEIKH TIJJANI YUSUF GURUNTUM ADDAU WADDAWA PART 2 OF 4.

Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addau part 2(圖9)-速報App