速報APP / 圖書與參考資源 / Hisnul Muslim Sheik Daurawa

Hisnul Muslim Sheik Daurawa

價格:免費

更新日期:2017-09-20

檔案大小:27M

目前版本:2.0.0

版本需求:Android 4.0 以上版本

官方網站:mailto:engbabura@yahoo.com

Hisnul Muslim Sheik Daurawa(圖1)-速報App

Cikin wannan Application, Audio ne na karatun littafin Hisnul Muslim wanda Sheik Aminu Ibrahim Daurawa Kano da kuma babban Malamin nan na Al-Qur'an Sheik Ahmad Sulaiman suka gabartar. Karatun ya qunshi sharhi da kuma karatun addu'o'i da suke cikin wannan littafi mai albarka da kuma yadda ake karantasu ba tare da kuskure ba,

Hisnul Muslim Sheik Daurawa(圖2)-速報App

Wannan Karatu zai taimakawa mai sauraro wajen fahimtar ma'anonin wadannan addu'o'i da kuma karantasu ta shiga ingantacciya tare da samun sauqi wajen haddace su.

Hisnul Muslim Sheik Daurawa(圖3)-速報App

Allah ya qara bamu ilimi mai amfani, ya kuma tabbatar damu akan tafarki madaidaici. Ameen.

Hisnul Muslim Sheik Daurawa(圖4)-速報App

Hisnul Muslim Sheik Daurawa(圖5)-速報App