速報APP / 音樂與音效 / Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3

價格:免費

更新日期:2018-11-14

檔案大小:22M

目前版本:因裝置而異

版本需求:Android 因裝置而異

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Email:https://rawgit.com/Zaidjaz/5dae1b4959ad5454d228c32187e8bf9e/raw/9046c24dadf0148acb0d173f3f9600e86910346d/gistfile1.txt

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3(圖1)-速報App

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3(圖2)-速報App

Wanna application mai suna Siffofin Muminai-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Muminai da Siffofin Mace Mumina. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3(圖3)-速報App

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3(圖4)-速報App

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search din kundin.

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3(圖5)-速報App

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran tare da yada su a whatsapp, facebook da sauransu, don kara mana kwarin gwiwa. Nagode