速報APP / 圖書與參考資源 / Littafin Magana Jarice

Littafin Magana Jarice

價格:免費

更新日期:2017-09-25

檔案大小:6.3M

目前版本:1.1.0.0

版本需求:Android 4.0 以上版本

官方網站:mailto:engbabura@yahoo.com

Littafin Magana Jarice(圖1)-速報App

Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.

Littafin Magana Jarice(圖2)-速報App

Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qawatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.

Littafin Magana Jarice(圖3)-速報App

Kuma wannan littafi Offline ne, wato ba ya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.

Littafin Magana Jarice(圖4)-速報App

Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.

Littafin Magana Jarice(圖5)-速報App

Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.

Littafin Magana Jarice(圖6)-速報App

Littafin Magana Jarice(圖7)-速報App