速報APP / 圖書與參考資源 / SAKI KO KISA HAUSA NOVEL

SAKI KO KISA HAUSA NOVEL

價格:免費

更新日期:2019-08-09

檔案大小:6.0M

目前版本:1.1

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:mustyshytv@gmail.com

SAKI KO KISA HAUSA NOVEL(圖1)-速報App

SAKI KO KISA 1!

*Hakkin mallaka:Abdulaziz ililee ismail.

*sadaukarwa: ga daukacin yan uwana marubuta labaran

hausa irinsu'sadik sani malumfashi don Ss,abdoolazeez

been abhoubakar,realustax,mahmoud A. ,umar faruk

madabo,benaxir,maman shakur,meena the best

admin,rufaida omar, hauwa ma jabo,deejah abdul da sauransu ....da kuma dimbin

masoyana masu biye dani a kowanne lokaci,kuma basa

gajiyawa wajen yin comment domin karfafa min

gwiwa...

SAKI KO KISA HAUSA NOVEL(圖2)-速報App

*Gargadi:in mutum zai yi reposting labaraina ,yayi

reposting kawai ba tare da ya goge komai daga labarin

ba ...especially sunana....

* * * * *

Kamar yadda aka sani a al'adar malam bahaushe rana

ta 'asabar' itace rana da aka fi za6a a ranakun mako

domin a 'daurin aure' bisa la'akari da yanayin rayuwa

da zamani.....

Hakanne ya kasance a gidan AlHAJI MU'AZ BOKO

ZALLA kamar yadda daukacin mutanen birni da

SAKI KO KISA HAUSA NOVEL(圖3)-速報App

kewayen kano ke kiransa....

SAKI KO KISA HAUSA NOVEL(圖4)-速報App