速報APP / 音樂與音效 / Auren Sha'awa Ahmad Guruntum. Mu guj

Auren Sha'awa Ahmad Guruntum. Mu guj

價格:免費

更新日期:2018-10-07

檔案大小:27M

目前版本:3.2

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:abyadapps@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/Abyadapps/85fc553800bf146115f2fd564e61be2e/raw/5f9a178a4646d473da6b4c319e739bc7ba2b0465/ABYADAPPS%20Privacy%20Policy

Auren Sha'awa Ahmad Guruntum. Mu guji Auren a More(圖1)-速報App

Auren Sha'awa Ahmad Guruntum MP3 Offline

Auran Sha'awa Guruntum malam ya kara sanyawa wannan lakca taken auran sha'awa ko auren a more. mu guji auran a more.

Auren Shaawa by sheikh tijjani yusif guruntum, yana aiki ba tare da internet ba.

Manhajja domin kawo muku lakcar auren sha'awa tare da malam ahmad tijjani yusuf guruntum. Guruntum mp3 lectures.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta auran sha'awa tare da sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.

Bayan ita wannan manhajja ta auran shaawa by sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, akwai sauran manhajjoji na Islama da wannan team na Abyadapps ya kawo muku.

Zaku samu manhajjojin musulunci na Hausa wato Hausa Islamic Apps kamar haka:

- Siffatus Salatin Nabiyyi offline tare da sheikh jafar mahmud adam da kuma siffatus salatin naby tare da sheikh Albani Zaria

- sheikh jafar complete tafsir mp3

- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah) na malam jafar

- Sheikh Jaafar Qira'a mp3

- Arbauna hadith complete shima na malam jaafar

- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar

- Mukhtasar siratur rasul sheikh jafar mahmud adam

- Hudubah volume mp3 offline malam ja'afar

Auren Sha'awa Ahmad Guruntum. Mu guji Auren a More(圖2)-速報App

- Riyadus salihin sheikh ja'afar

- Bulugul Maram jafar

- Auren sha'awa. Mu guji auren a more

- Complete tafseer sheikh ja'afar mahmoud adam Kano Nigeria

- Umdatul Ahkaam sheikh jafar

- mahmud adam jafar kashfush Shubuhat

- Muhadara sheik Jaafar Mahmud

- Addau waddawa

- Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz

- Lamiyatu sheikul Islam Ibn Taimiyya Sheik Jafar

- Tambayoyin sheikh Jafar

- Nahawu Adabi

- Sharhu Usulul Iman

- Alwaraqat fi Usulul Fiqhu

- Balagatul Wadhi Sheik Jaafar

Auren Sha'awa Ahmad Guruntum. Mu guji Auren a More(圖3)-速報App

- Ahkamul janaiz sheikh jafar

- Adda'u Waddawa

- Nahawu adabi shaykh mahmood ja'afar

Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu irin su:

- sheikh albani zaria mp3

- Dr. Mansur Ibrahim Sokoto

- Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya

- Complete tafsir sheik jafar mahmud adam

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

- Malam Isah Ali Fantami

- Alaramma kalarawi

- Qalarawi kano mp3

- Malam kabiru Gombe

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

Auren Sha'awa Ahmad Guruntum. Mu guji Auren a More(圖4)-速報App

- Malam Sani Usman Kurna

- Sheikh Abubakar Gero Argungun

- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

- Kundin Tarihi mp3

- Jinin Haila da Bayaninsa

- Fitinar dukiya

- Dogaro ga Allah

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

- Guruntum baba aure nake so

- Sheikh isa ali pantami mp3

da dai sauran manhajjoji masu zuwa in Allah ya yarda.

Haka zalika, wannan team na Abyadapps ya kawo muku sabuwar manhajja domin sauraron akwatin rediyoyinku a tafukan hannunku.

Da fatan zakuji dadin wadannan manhajjoji da muke kawo muku.

Domin aiko mana da sako na musamman ko wata shawara ko tsokaci, sai ku rubuto mana sako kai tsaye a email dinmu wato abyadapps@gmail.com

Idan akwai wata manhajja ta musamman da kuke son gani cikin wannan gida, sai ku aiko mana da sako na musamman.

Auren Sha'awa Ahmad Guruntum. Mu guji Auren a More(圖5)-速報App

DOMINKU:

Domin koyon yadda zaku gina taku manhajja ta musulunci, lafiya ko sauran sha'anin rayuwa, sai ku aiko mana da sako na mussaman a email dinmu da muka fada a sama. Sashen team abyadapps na musamman zai karanta sakonninku ya kuma aiko muku da takaitaccen bayani mai gamsarwa domin ya kasance jagora gareku kan tafiyarku ta ginin manhajja.

Anan muka kawo karshen wannan bayani na wannan manhajja ta auren shaawa by sheikh tijjani yusuf guruntum. Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

Auren Sha'awa Ahmad Guruntum. Mu guji Auren a More(圖6)-速報App