速報APP / 音樂與音效 / Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3

Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3

價格:免費

更新日期:2017-09-23

檔案大小:16M

目前版本:1.0

版本需求:Android 4.0 以上版本

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3(圖1)-速報App

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3(圖2)-速報App

Wanna application mai suna Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Matsalolin Ma'aurata da na Wacece Mijinta ya fi, da ma wasu wa'azpzin.

Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3(圖3)-速報App

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3(圖4)-速報App

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3(圖5)-速報App

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3(圖6)-速報App

Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3(圖7)-速報App