速報APP / 圖書與參考資源 / Tatsuniyoyin Hausa

Tatsuniyoyin Hausa

價格:免費

更新日期:2019-01-12

檔案大小:4.9M

目前版本:6.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:lassnaija@gmail.com

Tatsuniyoyin Hausa(圖1)-速報App

Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.

Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,

1.Dandali

2.Dakin wata tsohuwa

Tatsuniyoyin Hausa(圖2)-速報App

3.Daki ko zauren dattijo

4.Dakin kwanan samari

Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki , da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.

misalin tatsuniya

Tatsuniyoyin Hausa(圖3)-速報App

*Tatsuniyar gizo da koki

*Tatsuniyar gidan sarki da sauransu...

sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa...

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app...

Tatsuniyoyin Hausa(圖4)-速報App

Mungode....!!

Tatsuniyoyin Hausa(圖5)-速報App