價格:免費
更新日期:2018-10-05
檔案大小:4.1M
目前版本:1.1
版本需求:Android 4.1 以上版本
官方網站:mailto:auwaldalha91@gmail.com
Email:https://gist.githubusercontent.com/auwalchm/727b7fca329f4c89040150fffdef7281/raw/781e27d67c6a1aa04c80f80eea19f5f80d3f744e/Privacy%20Policy%20&%20Advertising%20Terms
Description
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi
Wannan Manhaja mai suna "Taskar Musulunci" anyi tane domin al'umar Musulmi masu jin Hausa su kansance da manyan shafukan Musulunci na yanar gizo na hausa.
Manhajar na kunshe da wa'azozin daruruwan manyan Malamai na Sunnah tare da muhimman batutuwa dangane da rayuwar Musulmi.
Wannan Manhaja tana dauke da shafuka kamar haka
-Hasken Musulunci
-Munbarin Musulunci
-Da'awah Nigeria
-Zauren Fiqhu
-Darul Fikr
-Da'awatus Sunnah
-Mimbaril Islam
-Hausa Islam House
Ku sauko da wanna Manhaja don kasancewa da wa'azozi da fadakarwa na yau da kullum.
Idan kunji dadin wannan manhaja din kada ku manta ku rubuta "RATING" sannan kuyi "Review" na application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa sosai sannan zai qara daga darajar wannan manhaja a play store.
Ku duba CHMFREEAPPS anan playstore don samun wasu apps din.