速報APP / 音樂與音效 / Shirin Rai Dangin Goro 1

Shirin Rai Dangin Goro 1

價格:免費

更新日期:2017-12-03

檔案大小:31M

目前版本:1.0

版本需求:Android 4.0 以上版本

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Shirin Rai Dangin Goro 1(圖1)-速報App

Wannan Manhaja na kunshe da Audio na Littattafan Hausa wanda sanannen mai karatun nan na littattafan Hausa ya karanta, wato Ahmad Isah Koko. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren littattafan dake ciki a kowane lokaci. Littattafan dake ciki sun Hada da:

Shirin Rai Dangin Goro 1(圖2)-速報App

>Yar Jagora

Shirin Rai Dangin Goro 1(圖3)-速報App

>Bagidajiya

Shirin Rai Dangin Goro 1(圖4)-速報App

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Shirin Rai Dangin Goro 1(圖5)-速報App

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Shirin Rai Dangin Goro 1(圖6)-速報App

Shirin Rai Dangin Goro 1(圖7)-速報App

Shirin Rai Dangin Goro 1(圖8)-速報App