速報APP / 圖書與參考資源 / Rukunan Musulunci Arabic/Hausa

Rukunan Musulunci Arabic/Hausa

價格:免費

更新日期:2018-10-21

檔案大小:4.1M

目前版本:2.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:adamumusaduste@gmail.com

Email:https://www.blogger.com/blogger.g?blogID=6000945083336221951#editor/target=post;postID=6527568355274006618;onPublishedMenu=allposts;onClosedMenu=allposts;postNum=0;src=postname

Rukunan Musulunci Arabic/Hausa(圖1)-速報App

Wannan application na dauke da littafi wanda ke bayani daki-daki akan rukunan musulunci wanda akayi masa fassara daga yaren larbaci zuwa hausa domin taimakawa yan uwa musulmai al'umar hausawa su fahimci shika-shikan musulunci cikin sauki.Download domin karuwa da abin da ke cikin wannnan littafi Allah ya sakawa wanda ya yi kokari ya fassarawa wannnan litaffi don amfanar wa ga al'umma musulmai hausawa.Mu kuma Allah bamu ikon karantawa da kuma amfani da abin da muka karanta.

Bayan Rukunan Musulunci Arabic/Hausa za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3

sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen

sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam

sheikh Jafar Mahmud Adam tafser

sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3

sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures

sheikh Ali Isah Fantami mp3

sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim

sheikh Ali Isah Fantami lectures

sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

Rukunan Musulunci Arabic/Hausa(圖2)-速報App

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3

sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation

Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures

Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi

sheikh mohammad bin usaman kano lectures

sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu

sheikh haruna kabiru gombe

Dr abdullah usman gadon kaya.

sheikh abubakar gumi

sheikh abdulrazak yahya haifan.

Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Rukunan Musulunci Arabic/Hausa(圖3)-速報App

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi

Maher Audio Quran Offline

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Abdurrahman Sudais

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Abdullah Ali Jabir

Sudais Audio Quran Offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Sheikh Saad al-Ghamidi

Sheikh Khalil al-Husary

Quran Mishary Rashid Offline

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Rukunan Musulunci Arabic/Hausa(圖4)-速報App

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Rukunan Musulunci Arabic/Hausa(圖5)-速報App