速報APP / 教育 / Tafseer sheik Aliyu Fantami

Tafseer sheik Aliyu Fantami

價格:免費

更新日期:2017-08-05

檔案大小:4.5M

目前版本:1.0.0.0

版本需求:Android 4.0 以上版本

官方網站:mailto:engbabura@yahoo.com

Tafseer sheik Aliyu Fantami(圖1)-速報App

A cikin wannan application, tafsirai ne wadanda Babban Malami Sheik Aliyu Isah Fantami ya gabatar. Zaku iya samun dukanin Applications dinmu na musulunci daga google playstore wanda wasu Karatuttuka ne wadanda malamai da dama suka gabatar da Harshe Hausa da kuma Wa'azuzzuka da Muhadarori. Kamar su:

Sheik Jaafar Mahmud Adam Kano

Tafseer sheik Aliyu Fantami(圖2)-速報App

Sheik Albany Zaria

Sheik Kabiru Gombe

Tafseer sheik Aliyu Fantami(圖3)-速報App

Sheik Ahmed Deedat da sauransu.

Allah ya qara bamu damar ikon aiki da abun da muka saurara, ya kuma qara mana himma da qoqari wajen ibadah da Neman Ilmi. Ameen.

Tafseer sheik Aliyu Fantami(圖4)-速報App

Ayi Sauraro Lafiya: Idan kuna da wata shaawara ko tsokaci dangane da applications dinmu, zakuyi iya neman mu ta email dinmu dake qasa.

بارك الله فيكم وجزاكم الله خير

Tafseer sheik Aliyu Fantami(圖5)-速報App