速報APP / 生活品味 / Waazi Mal. Kabeer Gombe mp3

Waazi Mal. Kabeer Gombe mp3

價格:免費

更新日期:2018-09-26

檔案大小:35M

目前版本:3

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:nasir.abdulkarim1@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/KareemTKB/80a0fb4791673429fa09e9a8c3bd4f74/raw/2df9fbffec41191beac6ff98c2c2569e79adc1cf/Android%20Privacy%20Policy

聯絡地址:AASTMT Abou Qeer, Alexandria Egypt. P.O 21913

Waazi Mal. Kabeer Gombe mp3(圖1)-速報App

Manhajja domin kawo muku wasu muhimman bayanai kan wasu batutuwa tare da mallam kabiru Gombe

Akwai bayanai kan:

1. Alamomin tashin alqiyamah

Waazi Mal. Kabeer Gombe mp3(圖2)-速報App

2. Hudubah

3. Nasiha domin halin kai

4. Falalar yin zikiran da Annabi Muhammad (s.a.w) ya koyar

Waazi Mal. Kabeer Gombe mp3(圖3)-速報App

5. Waazi tare da Sheikh Kabiru Gombe

Domin sauraron darussan dake cikin wannan manhajja babu bukatar a kunna data. App yana aiki ba tare da internet connection ba.

Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume, sheikh jafar holy Quran recitation da sauran lakcoci.

Waazi Mal. Kabeer Gombe mp3(圖4)-速報App

Bayan wannan manhajja ta wa'azin sheik kabeer Gombe akwai sauran apps na sauran malamai kamar Malam Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi, Malam Said Haruna mai jawa sheikh Jafar baki da dai sauransu. Sannan akwai Kundin Tarihi na Daurawa. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas.Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Waazi Mal. Kabeer Gombe mp3(圖5)-速報App

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta Shaykh Kabeer Gombe mp3

Ku huta lafiya

Waazi Mal. Kabeer Gombe mp3(圖6)-速報App