速報APP / 圖書與參考資源 / Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah A

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah A

價格:免費

更新日期:2018-10-21

檔案大小:14M

目前版本:2.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:adamumusaduste@gmail.com

Email:https://www.blogger.com/blogger.g?blogID=6000945083336221951#editor/target=post;postID=6527568355274006618;onPublishedMenu=allposts;onClosedMenu=allposts;postNum=0;src=postname

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa(圖1)-速報App

Wannan application mai suna Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah fassara arabic/hausa anyi shine domin amfanarwa ga al'umma musulmai musaman hausawa domin sauwake yan uwa amfani da littafi wajen amfani ko kuma koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah, application a cikin wayan ka wanda zaka iya amfani dashi a ko ina kuma akoda yaushe da zarar kayi downloading na wannan application.

Hakan zai sauwake mana wajen koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah domin kare kanmu da kuma neman tsaro daga Allah madaukakin sarki.

Bayan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah arabic/hausa za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3

sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen

sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam

sheikh Jafar Mahmud Adam tafser

sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3

sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures

sheikh Ali Isah Fantami mp3

sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim

sheikh Ali Isah Fantami lectures

sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3

sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation

Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures

Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi

sheikh mohammad bin usaman kano lectures

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa(圖2)-速報App

sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu

sheikh haruna kabiru gombe

sheikh dr usman gadon kaya

sheikh abubakar gumi

sheikh abdulrazak yahya haifan da dai sauransu

Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi

Maher Audio Quran Offline

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Abdurrahman Sudais

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Abdullah Ali Jabir

Sudais Audio Quran Offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Sheikh Saad al-Ghamidi

Sheikh Khalil al-Husary

Quran Mishary Rashid Offline

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa(圖3)-速報App

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa(圖4)-速報App