價格:免費
更新日期:2014-04-02
檔案大小:2.3M
目前版本:1.0
版本需求:Android 4.0 以上版本
官方網站:http://benditas.biz/index.php?option=com_content&view=article&id=51&Itemid=1
Email:benjyakubu@gmail.com
聯絡地址:Abuja, Nigeria
Koya Turanci shi ne aikace ta farko da za ya taimake ku koyan turanci yanda ya kamata ba tare da kuna cikin aji'n karatu ba.
Abun yi kawai shi ne,za ku taba kalma'n hausa a wayar ku,nan da nan za ku ji waya'n a takarce ya fadi kalma'n magana'n a turanci.
Na yi maku godiya a ga me da afani da wana'n aikace'n ta mu,da fat'an za ku fahinta da kuma za ku ji dadi'n amfani da shi kamar yanda mu ka ji dadi'n harda wana'n aikace'n ta mu.
Da fat'an za ku ji dadi'n shi lafiya.
Samo cikake'n aikacen Koya Turanci - Koya Turanci
____________________________________________________________________________________
Koya Turanci is the best app to use if you want to learn how to speak proper English outside a classroom.
All you need to do is touch the Hausa words/phrases/clauses/sentences and you will hear your phone say it instantly in English.
Thank you for using this app, I hope you enjoy using it as much as we enjoyed making it!
This is the free version and as such it's limited in many ways, one of which includes advertisements.
Get the full version, its CHEAPER THAN 1 MEAL but worth more than 3 months in English school!
Have a wonderful time!