速報APP / 音樂與音效 / Wakokin Ado Gwanja

Wakokin Ado Gwanja

價格:免費

更新日期:2017-11-24

檔案大小:19M

目前版本:1.0

版本需求:Android 4.0 以上版本

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Wakokin Ado Gwanja(圖1)-速報App

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin Ado Gwanja. Ku sauko da application din a wayoyin ku don more sauraron dadadan wakokin. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

>Kujera

Wakokin Ado Gwanja(圖2)-速報App

>Gwanja & Saniyo

>Uwa

Wakokin Ado Gwanja(圖3)-速報App

>Bommali

>Salon Kida

Wakokin Ado Gwanja(圖4)-速報App

>Asha Rawa

>Daki Baluwa

Wakokin Ado Gwanja(圖5)-速報App

>Kilu ta ja Bau

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.

Wakokin Ado Gwanja(圖6)-速報App

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.