速報APP / 教育 / Hanyoyin Mallake Miji MP3

Hanyoyin Mallake Miji MP3

價格:免費

更新日期:2019-05-19

檔案大小:12M

目前版本:3.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:motiveapps2050@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/jadjakson400/5f6a8abf974124b51328fc82c127ffb7/raw/e4918a48a2beb6955c1f437726f79e37066850ba/Privacy%20Policy%20&%20Advertising%20Terms

Hanyoyin Mallake Miji MP3(圖1)-速報App

Hanyoyin Mallake Miji MP3

Hanyoyin Mallake Miji MP3(圖2)-速報App

ASSALAMUALAIKUM MALAM INASON NA MALLAKE MIJI NA BA TARE DA NAJE GIDAN BOKA BA KO NAYI SHIRKA .....YAYA ZANYI...?

Hanyoyin Mallake Miji MP3(圖3)-速報App

AMSA

Hanyoyin Mallake Miji MP3(圖4)-速報App

1-Ki saurari wannan audio maras tsayi wanda sheikh Albani Zaria yayi bayanin hanyoyin da ake mallake mazaje batare da an kai ruwa rana ba.

Hanyoyin Mallake Miji MP3(圖5)-速報App

2-Kiyi kokarin kwatanta abinda kika fahimta

Hanyoyin Mallake Miji MP3(圖6)-速報App

3-Karki manta da addu'a a koda yaushe

Hanyoyin Mallake Miji MP3(圖7)-速報App

4-Shi mijin kine kuma uban ya'yanki idan kika asirce shi ya lalace Hakika kin

Hanyoyin Mallake Miji MP3(圖8)-速報App

a) Rasa gwanin ki

b)Uban yayan ki kuma wanda aljannar ki tana tare dashi

c)Kuma idan yayi wani aikin sabon Allah sanadin wannan abu to tabbas kan ku zunubin zai dawo.

5-Rayuwa bata da tabbas.....but kiyi kokari ki iya kwalliya....Kukuma MAZAJE KURIQA GODEMA MATAYENKU MANA....KU RIQA YABA MUSU KU TAUSAYA MUSU

PLEASESHARE IT WITH OTHERS